Friday, 15 September 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta kyawawan kannen Rahama Sadau

Kyawawan kannen jarumar fim din Hausa da aka kora kenan Rahama Sadau watau Zainab Sadau da kuma Fatima Sadau a wadannan hotunan nasu da sukayi kwalliyar Juma'a da bakaken abaya kuma sukasha kwalliya ta musamman, hotunan nasu sun kayatar, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment