Friday, 29 September 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora take kuma taka rawar gani a finafinan kudu Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi kyau, ta taya masoyanta barka da ranar Juma'a, muna mata fatan alheri.

No comments:

Post a Comment