Saturday, 9 September 2017

Kalli sabon gyaran gashin Maryam Gidado

Jarumar fim din Hausa, Maryam Gidado kenan take nunawa Masoyanta sabon gyaran kan da tayi, cikin murmushi.
No comments:

Post a Comment