Monday, 25 September 2017

Kalli yanda Hafsat Shehu ta haskaka a gurin shagalin tunawa da kafuwar kasar Saudiyya

Tsohuwar jarumar finafinan Hausa kuma mata a gurin marigayi Ahmad S. Nuhu wato Hafsat Shehu ta halarci gurin shagalin tunawa da ranar kafa kasar Saudiyya da wasu abokanta larabawa mazauna Najeriya suka gudanar, an saka kaya kalar tutar kasar Saudiyya a gurin taron kuma Hafsat ta hakaka sosai.


No comments:

Post a Comment