Wednesday, 20 September 2017

Kalli yanda wani bature masoyin Buhari ke daukarshi hoto

Allah sarki baba Buhari me farin jini, Aljanna me masoya da yawa ashedai ba'a Najeriya kadai shugaba Buhari keda masoya ba harda cikin turawan yamma da Duniya, anan wani baturenen zaune gaban talabijin yake daukar hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin da yake jawabi a gaban majalisar dinkin Duniya.Hoton ya karade shafukan sada zumunta da muhawara kuma yayi farin jini sosai musamman ga masoyan shugaba Buhari.

No comments:

Post a Comment