Saturday, 16 September 2017

Karin hotuna daga shagalin cika shekaru 15 da Umar Nasko keyi da yin aure

Tsohon dan takarar gwamnan jihar Naija Umar Nasko kenan tare da iyalanshi a cikin wadannan hotunan cikin shagalin murnar cika shekaru goma shabiyar da yin aure da yayi, hotunan sunyi kyau, Munamai fatan alheri da fatan Allah ya yiwa zuri'a albarka.No comments:

Post a Comment