Wednesday, 13 September 2017

karin hotunan kamin biki na Saeed Nagudu

Hotunan kamin biki na shahararren mawaki Saeed Abubakar Yahaya Nagudu kenan da Amaryarshi wanda za'a daura auren nasu ranar Juma'a me zuwa idan Allah ya kaimu. Muna musu fatan alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment