Wednesday, 13 September 2017

"Karka taba sarewa akan abinda kake nema">>Abba El-Mustafa

Jarumin fim din Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton nashi daya kayatar, yayi rubutu a shafinshi na sada zumunta da muhawara inda yake cewa "karka taba sarewa akan wani abu da kake nema" (har saika samu).

No comments:

Post a Comment