Tuesday, 12 September 2017

Katafila sarkin aiki: Shugaban kasa M. Buhari ya koma Abuja daga Kaduna a yau kuma ya amshi bakuncin shugaban kasar Ghana Nana A.A

Image may contain: 4 people, people smiling, people standing
Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a yayin da ya koma babban birnin tarayya daga garin Kaduna in ya bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noman kaji, shugaban ya amshi bakuncin shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo daya kawo ziyarar aiki Najeriya, damadi rahotanni sun gabata dazu kamar yanda hutudole.com ya kawo muku cewa shugaban ya dakatar da karbar bakuncin shugaban kasar gana domin yaje Kaduna ya kaddamar da wancan kamfani.


Munawa Nana Akufo-Addo barka da zuwa, Allah ya karawa baba Buhari lafiya da nisan kwana.
Image may contain: 1 person, smiling, standing and beard

Image may contain: one or more people, people sitting and indoor

No comments:

Post a Comment