Friday, 29 September 2017

Khalifa Sani Danja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Dan babban jarumin fim din Hausa Khalifa Sani Musa Danja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi a yau, mahaifiyarshi Mansurah Isah da mahaifinshi Sani Musa Danja sunyi murnar wannan rana a shafukansu na sada zumunta, muna tayashi murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me albarka.

No comments:

Post a Comment