Friday, 15 September 2017

"Ki daina saka fenti a fuskarki yana rage miki kyau" wani ya gayawa Maryam Gidado

Bayan data saka wannan hoton a dandalinta na sada zumunta da muhawara, Jarumar fim din Hausa Maryam Gidado ta samu wani daga cikin masoyanta da yayi kira a gareta data daina saka wannan fentin a fuskarta, kamar yanda ya kira kwalliyar ta Maryam,  mmutumin yace fentin yana ragemata kyau, kuma idan bata sakashiba tafi yin kyau.

No comments:

Post a Comment