Wednesday, 6 September 2017

Korede Bello yayi hawan sallah a Kano

Shahararren mawakin turancinnan daga yankin kudancin Najeriya Korede Bello kenan a hawan Fanisau da akayi a Kano, Korede Bello yayi hawa tare da dan sarkin Kano yarima, Adam Ashraf Lamido Sanusi, kuma an yimai rawani irin na saraki gashi akan farin doki abin gwanin birgewa.No comments:

Post a Comment