Monday, 11 September 2017

Kyakkyawan hoton Rahama Sadau

Jarumar finafinan Hausa da aka kora Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi kyau sosai, mutane da dama sun yaba da hoton Rahamar ta saka wani muhimmin sako tare da wannan hoton nata a dandalinta na sada zununta dake cewa "Kada ganin cewa ka dauki lokaci me tsawo baka cimma burinkaba yasa ka sare da abinda ka saka a gaba".Allah yasa mu dace.

No comments:

Post a Comment