Sunday, 10 September 2017

Kyautatawa halittar Allah

Tausayawa halittar Allah kowace irice bawai sai mutumba yana da fa'ida sosai, Ma'aikin Allah annabi Muhammadu(S.A.W) ya bamu labarin yanda wata mata ta shiga wuta saboda muzgunawa mage da kuma yanda wata karuwa ta shiga aljanna saboda kyautatawa kare, aikin alheri da jinkai be da kadan a duk lokacin daka samu damar yi ka aikata, wannan bawan Allah jami'in tsaron kasar Saudiyya yana shayar da mage ruwa muna fatan Allah ya saka mishi da alheri ya kuma jikanshi kamar yanda ya tausayawa wannan mage.

No comments:

Post a Comment