Wednesday, 6 September 2017

Kyawawan hotunan hawan Nasarawa da hawan Fanisau daga garin Kano

Kyawawan hotunan hawan sallar Nasarawa dana Fanisau kenan da aka gunadar agarin Kano Tumbin giwa ta Dabo ko dame kazo an fika, hawan ya kayatar sosai kamar kowace shekara kuma jama'a sun fito sunsha kallo yayin da da dama suka mika gaisuwa ga sarki.

Shahararren me daukar hoto Sani Maikatangane ya dauki hotunan.

No comments:

Post a Comment