Friday, 15 September 2017

Mahaifin Ummi Zeezee ya cika watanni 6 da rasuwa

A yau Juma'a mahaifin fitacciyar jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee ya cika watanni shida daidai da rasuwa, muna mishi addu'ar Allah ya kai rahama kabarinshi idan kuma tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

No comments:

Post a Comment