Friday, 29 September 2017

Mansura Isa tayi sadakar biredi dan murnar zagayowar ranar haihuwar danta

Domin tunawa da ranar haihuwar danta Mansurah Isa ta rabawa marasa galihu biredi kyauta kuma dan nata Khalifa Sani Danja wanda ake murnar ranar haihuwar tashi a yau Juma'a ya taya mahaifiyar tashi rabawa mutane biredin, da fatan Allah ya amsa ya kuma albarkaci rayuwar wannan yaro data sauran yaran baki daya.No comments:

Post a Comment