Thursday, 28 September 2017

Mansurah Isah da abokan aikinta sun sake kai kayan agaji gidan Yari

Tshohuwar jarumar finafinan Hausa matar babban jarumi Sani Danja Zaki wato Mansurah Isah tare da abokan aikinta sun kara kai kayan agaji gidan yari, kayan sun hada ta tabarmi da butoci da magunguna dadai sairansu, muna fatan Allah ya amsa wannan aikin alkhairi nasu yasa su ganshi a ma'auni ranar sakamako.
No comments:

Post a Comment