Saturday, 23 September 2017

Mansurah Isah da kawayenta sunkai kayan agaji gidan Yari

Tsohuwar jarumar finafinan Hausa Matar Sani Danja Zaki, Mansurah Isah tare da kawayenta Irinsu Hadiza Kabara da Samira Ahmad da Abida dadai sauransu sun kai kayan agaji a wani gidan yari dake jihar Kano,  muna musu fatan Allah ya amsa wannan aikin alheri da suka gabatar ya kuma karo mana itinsu a cikin al'umma.

No comments:

Post a Comment