Friday, 15 September 2017

Marigayi Amir Hassan tare da mahaifiyarshi

Marigayi mawakin Hiphop Amir Hassan wanda akafi sani da Lilamir yana ta kara samun addu'o'i daga bakunan jama'a da dama, anan Amir ne tare da mahaifiyarshi, a jiyane Allah ya yimasa rasuwa sanadiyyar hadarin mota, Allah ya kai rahama kabarinshi 'yan uwa kuma Allah ya basu hakurin jure rashin.

No comments:

Post a Comment