Saturday, 23 September 2017

Maryam Booth ta zama jakadiyar Pulse Hausa

Jarumar finafinan Hausa Maryam Booth ta zama jakadiyar kafar sadarwa Ta Pulse Hausa, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment