Thursday, 21 September 2017

Masu aikin sakai dake dafawa musulman Rohingya abinci sunsha yabo

Yanda wasu masu aikin sakai ke girkawa musulman Rohingya dake gudun hijira a kasar Bangladesh abinci kenan, wannan aiki nasu ya jawo musu yabo da addu'o'in fatan alheri daga bakunan jama'a da dama. Musulmin Rohingya dai sun shiga cikin rayuwar jarrabawa bayan da aka rika musu kisan kare dangi a kasar Myanmar ko kuma Burma.

No comments:

Post a Comment