Friday, 15 September 2017

Me Idon baiwa:"Nasan masoyana na gaskiya dana karya">>Masa'uda 'yar Agadas

Jarumar fim din Hausa Masa'uda 'yar Agadas tace tasan masoyanta na Gaskiya kuma tasan na karya duk kallonsu take kar, lallai Allah ya mata idon baiwa da basira ta musamman.

No comments:

Post a Comment