Wednesday, 27 September 2017

Mesut Ozil na addu'a a filin wasa

Shahararren dan kwallon kafa Mesut Ozil dake bugawa kungiyar kwallo ta Arsenal kenan yake addu'a ga Allah, muna fatan Allah ya amsa mishi da namu addu'o'in baki daya yasa kuma wannan wata rana ya zama sanadiyyar shiriyar wasu.

No comments:

Post a Comment