Friday, 15 September 2017

Motar dakon kaya ta fadi akan titin Kaduna zuwa Abuja

Motar dakon kaya makare da kaya dake tafiya a kan tagwayen hanyar bypass na zuwa Abuja daga Kaduna ta bingire a tsakiyar titi yau Juma'a da safe, kayan cikinta sun zube kasa hakan ya haddasa tsaikon ababen hawa sosai, kasancewar titin baya rabuwa da motoci dare da rana.Shaidun gani da ido sun bayyana cewa da alama birkine ya shanyewa me motar, amma babu rahoton rasa rai.

No comments:

Post a Comment