Wednesday, 13 September 2017

Nafisa Abdullahi ta zama jakadiyar Leadership Ayau

Fitacciyar jarumar fim din Hausa, Nafisa Abdullahi ta zama jakadiyar jaridar Leadership Ayau, yanzu Nafisa zata rikawa wannan kafar watsa labarai talla, saidai bamu san ko akan kudi nawa wannan yarjejeniyar tasu take ba, muna taya Nafisa Murna da fatan Allah ya kara daukaka.

 

No comments:

Post a Comment