Wednesday, 13 September 2017

"Nayi Sana'ar sayar da shayi ada">>Ado Gwanja

Shahararren mawakin mata Ado Isa Gwanja ya bayyana cewa a zamanin da kamin yayi suna a harkar fim da waka yayi sana'ar sayar da shayi, za'a iya ganin Ado Gwanja a cikin wannan hoton na sama Zaune a teburin me shayi, adon ya tuna da tsohuwar sana'arshine.Saidai abinda bamu saniba shine Ado Gwanja sayar da shayin yawo da 'yar buta yayi kokuwa na zama guri daya?

Ado Gwanja ya bayyana hakane a dandalinshi na shafin sada zumunta inda ya rubuta "Shayi Asalin Gwanja".
No comments:

Post a Comment