Sunday, 24 September 2017

Rahama Sadau a gurin daukar shirin MTV Shuga

Korarriyar jarumar finafinan Hausa wadda ta zama jaruma a finafinan kudu Rahama Sadau kenan tare da wasu abokan aikinta a gurin daukar shirinnan na MTV Shuga, hotunan nasu sun kayatar.

No comments:

Post a Comment