Thursday, 7 September 2017

Rahama Sadau tare da Amal Umar

Jaruman fim din hausa Rahama Sadau da abokiyar aikinta Amal Umar kenan a yayin da suka je birnin Legas yin wani aiki, Hausawa sunce "taba kida taba karatu" Rahamar da Amal sun shiga cikin gari shakatawane a yayin da suka dauki wannan hoto.
No comments:

Post a Comment