Sunday, 10 September 2017

Rahama Sadauce fuskar Mujallar The Guardian Life

Jarumar fim din Hausa da aka kora, Rahama Sadau ce ta zama fuskar Mujallar The Guardian Life ta wannan makon, tasha kwalliya da kaya masu kyau a hoton da mujallar tayi amfani dashi, kuma anyi hira da rahamar akan yanda tayi rayuwa a masana'antar finafinan Hausa da kuma yanda ta tsallaka masana'antar finafinan kudu.

No comments:

Post a Comment