Tuesday, 19 September 2017

Sa'adiya Gyale na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Sa'adiya gyale na murnar zagayowar ranar haihuwarta muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment