Wednesday, 27 September 2017

Sabon yayi:Shakatawa akan titi

Tun bayan da wani dan Najeriya ya hau kantiti da kujera kusa da kyankyareriyar motarshi da lemu yana shakatawa abin ya birge mutane sosai, hakan yasa wasu suka fara kwaikwayarshi, tunda dai rayuwa daidai ruwa daidai tsakine, motocinsu basukai nashi tsadaba kai wani ma har da keke ya kwaikwayi wannan bawan Allah.Ga hotunan mutanen da suka kwaikwayi mutumin.Koda yake shima asalin wanda yayi wannan abin da farko wasu na cewa wai kwaikwaya yayi. An zakulo wannan hoton na kasa inda wasu ke cewa shine wanda mutumin ya kwaikwaya.

No comments:

Post a Comment