Tuesday, 12 September 2017

Saeed Nagudu zai angwance

Shahararren mawakin Hausa, Saeed Yahaya Abubakar wanda akafi sani da Saeed Nagudu zai angwance da amaryarshi Khadija Ahmad Yusuf Ranar 15 ga watan nan na Satumba idan Allah ya kaimu, wannan dayane daga cikin hotunansu na kamin bikiMuna tayasu murna da fatan Allah yasa  ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment