Friday, 15 September 2017

Samira Ahmad na cin kayan dadi

Jarumar fim din Hausa, Samira Ahmad kenan tana cin dadi cikin annashuwa da farin ciki, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta tana yiwa masoyanta barka da Juma'a, Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment