Sunday, 24 September 2017

Samira Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar finafinan Hausa Samira Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment