Wednesday, 27 September 2017

"Sana'ar fim bazata hanani karatuba">>Maryam Yahaya


Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahya, ta ce sana'arta ba za ta hana ta ci gaba da karatu ba.

Tauraruwar Maryam ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor.A wata hira da bbchausa ta bayyana cewa ta taka rawar babbar jaruma a fim din duk da cewa shi ne fitowarta ta farko a fina-finan Kannywood, saboda ta kudurci aniyar taka rawar da masu shirya fim din suka umarce ta duk da kasancewarta sabuwar fitowa.
bbchausa.

No comments:

Post a Comment