Tuesday, 12 September 2017

Sarkin Kano M. Sanusi na II a gurin bude kamfanin sarrafa kaji na Olam da akayi a kaduna

Sarkin Kano Muhammad Sanusi na II na daya daga cikin manyan mutanen da suka samu halartar gurin bikin bude katafaren kamfanin sarrafara kayan kaji na Olam dake jihar Kaduna, Shigowar sarkin gurin taron ya dauki hankulan mutane saboda irin tsaleliyar motar alfarma daya shigo da ita, kuma Gwamna Malam Nasiru El-Rufai ya amsheshi hannu biyu-biyu domin kuwa shima saida ya duka har kasa kamin ya gaisheshi kamar yanda yakewa sauran manyan mutane.


No comments:

Post a Comment