Thursday, 21 September 2017

Shan hannu tsakanin shugaban kasar Amurka Trump da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya Amina ya jawo cece-ku-ce

Wannan hoton da ya nuna yanda shugaban kasar Amurka Donald Trump da mataimakiya sakataren majalisar dinkin Duniya Amina Muhammad suka sha hannu ya jawo surutai tsakanin mutane, a yayinda wasu ke magana akan irin yanda matar Trump din Melania wadda za'a iya ganinta a can gefen hoton ta murtuke fuska da alamar shan hannun me mata dadiba wato tana kishi.Wasu kuwa sunyi maganane akan rashin dacewar gaisuwa ga Amina a matsayinta na musulma matar aure be kamata ta gaisa da namijiba.

No comments:

Post a Comment