Saturday, 23 September 2017

Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekaru 94 da haihuwa

Image may contain: 1 person, hat
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru Casa'in da hudu da haihuwa, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka ya kuma kari malam da lafiya. Amin.

No comments:

Post a Comment