Wednesday, 27 September 2017

Shugaba Buhari, Dr Zainab Umar Shinkafi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da uwargidan gwamnan jihar Kebbi me fafutukar yaki da ciwon daji Dr Zainab Umar Shinkafi da 'yar uwarta Fatima Umar Shinkafi, muna musu fatan alheri da kuma Allah ia ida nufi.

No comments:

Post a Comment