Monday, 25 September 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya dawo gida Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a yau bayan da ya je kasar Amurka halartar taron majalisar dinkin Duniya inda daga can kuma ya garzaya kasar Ingila inda ake rade-radin cewa yaje ganin likitanshine, Munawa baba Buhari barka da dawowa.


No comments:

Post a Comment