Wednesday, 13 September 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa Muhamnadu Buhari ya jagoranci taron majalisar koli da akayi yau, ministoci da manyan jami'an gwamnati sun halarta kamar koda yaushe, saidai wani batu daya ja hankulan mutane shine halartar ministar harkokin mata A'isha Alhassan gurin taron, la'akari da maganar da tayi na cewa idan zaben shekarar 2019 yazo Atikune dan takararta.A'isha dai ta shiga anyi taron da ita kamar kullun kuma tsakaninta da abokan aikinta kamar babu wani abu daya faru.


No comments:

Post a Comment