Wednesday, 6 September 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya koma Abuja bayan kammala hutun sallah a Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya koma birnin tarayya Abuja bayan kammala hutun sallar layya da yayi a mahaifarshi daura, munawa baba Buhari barka da komawa fagen aiki da fatan Allah ya shigemai gaba.


No comments:

Post a Comment