Thursday, 21 September 2017

Shugaban kasa M. Buhari yabar kasar Amurka bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar kasar Amurka bayan daya halarci taron majalisar dinkin Duniya karo na 72 da akayi, shugaba Buharin zai tsaya a kasar Ingila kamin daga baya ya dawo gida Najeriya, muna fatan Allah ya dawo dashi lafiya.Kamin barinshi kasar Amurkar shugaba Buhari ya gana da sakataren majalisar dinkin Duniya Antonio Guterres inda suka tattauna batutuwan cigaba da dama.

No comments:

Post a Comment