Monday, 11 September 2017

Shugaban kasa M. Buhari zaiyi tafiya zuwa kasar Amurka

Fadar shugaban kasa ta hannun me magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ta sanar da cewa shugaba Muhammadu Buhari zaiyi tafiya zuwa kasar Amurka ranar 19 ga watan nan na Satumba idan Allah ya kaimu, shugaban Buhari zaiyi jawabi a taron majalisar dinkin Duniya da za'a gudanar.Muna fatan Allah ya kaimu ya kuma sa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment