Wednesday, 20 September 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da wasu shuwagabannin Duniya a gurin taron majalisar dinkin Duniya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da sarkin Jordan Abdullah Bin AlHussain a gurin taron kasashen majalisar dinkin Duniya, shugaban ya hadu da shuwagabannin kasashe dabandaban wadanda sukayi tattaunawar gaba da gaba.


Anan kuma shugaban kasa Muhammadu Buharine yake tattaunawa tare da shugaban kasar Ghana Nana Akofo Addo shima a gurin taron majalisar dinkin Duniya, muna fatan Allah ya dawo dashi gida lafiya.No comments:

Post a Comment