Wednesday, 27 September 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa a yau Laraba, kamar koda yaushe taron ya samu halartar ministoci da sauran manyan jami'an gwamnatin tarayya na bangaren zartarwa, Anga shugaba Buhari ya kara samun kumari a wannan fitowa kuma ya dan kara yin kiba kadan idan aka kwatanta da yanda ya dawo daga jiyyar rashin lafiya tun farko.Muna mishi fatan alheri shida mukarrabanshi.No comments:

Post a Comment