Wednesday, 20 September 2017

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya shiryawa shugaba Buhari liyafar cin abinci ta musamman

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci zaman cin abinci na musamman da shugaban kasar Amurka Donal Trump ya shiryawa wasu zababbun shuwagabannin nahiyar Afrika bayan kammala taron majalisar dinkin Duniya.Anga shugaba Buhari cikin annashuwa a gurin taron, muna fatan Allah ya kara mishi lafiya ya kuma dawo dashi da tawagarshi gida lafiya.No comments:

Post a Comment