Wednesday, 13 September 2017

Tijjani Asase ya samu diya mace

Jarumin fim din Hausa, Tijjani Asase ya samu karuwar dita mace, kamar yanda ya bayyana matarshi ta haihu a daren jiya, muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci wannan jaririya ya kuma rayata irin rayuwa ta addinin musulunci.Ga sakon da Tijjani ya saka a dandalinshi na sada zumunta kamar haka.

"Salam barkanmu da safiya a jiya ne musalin karfe uku na dare Allah ya bani diya mace matata tahayfa Yanzuhaka tana asibiti ita da diyarta Allah yabasu lafiya ita da jarirriyar Amin".
Amin.

No comments:

Post a Comment