Saturday, 9 September 2017

Umar Nasko tare da Matarshi

Sanannen mutum, dan siyaya wanda a zaben daya gabata ya fito takarar neman Gwamnan jihar Naija kuma a wancan lokacin shine mafi karancin shekaru dake neman wannan matsayi wato Alhaji Umar Muhammad Nasko kenan rungume da matarshi Hajiya Jamila Umar Nasko.Muna musu fatan alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment